<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>173</hymn_number>
<title>Allah Ya Yi Alkawari Zancen Ceto LW173</title>
<lyrics>[V1]
 1) Allah ya yi alkawari zancen ceto
 Ga mai ba da gaskiya ga Ɗansa Yesu.

[V2]
 KORUS
 Halleluya, an gama, ina ba da gaskiya,
 An cece ni ta wurin jinin Yesu.
 Halleluya, an gama, ina ba da gaskiya,
 An cece ni ta wurin jinin Yesu.

[V3]
 2) Ko tafiyarmu tana da wuya a nan,
 Lalle Yesu zai kai mu a wurinsa can.
 Korus

[V4]
 3) Akwai waƙar da za mu yi cikin Sama,
 Kuma yabonsa za mu yi har abada.
 Korus</lyrics>
</song>